Tattaunawa

Tattaunawa

Za a iya siyasa ba tare da ’yan banga ba – Hauwa El-Yakub

Hajiya Hauwa Ibrahim El-Yakub ’yar takarar sanata ce a mazabar Kano ta tsakiya karkashin  Jam’iyyar NPM, a tattaunawarta da Aminiya ta ce siyasa tana

Ban karbi Naira miliyan 450 din Diezani ba saboda sun fi karfin motata – Balgore

Malam Muhammad Dele Belgore wanda Babban Lauyan Najeriya ne (SAN), ya musanta zargin da Hukumar EFCC ke yi masa na almundahanar Naira miliyan 450 a sh

Kama ’ya’yan PDP a Kaduna ya jawo cece-kuce

Ranar Talatar da ta gabata ce Jam’iyyar PDP ta zargi Jam’iyyar APC da jami’an tsaro da hada baki wajen musguna wa’ya’yanta ta hanyar kama su ana tsare

Zaben 2019: Ya kamata mu dage da addu’a – Sheikh Bala Lau

Sheikh Abdullahi Bala Lau shi ne Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, a zantawa da ya yi da ’yan jarida a Kaduna ka

Abdullahi Sule kadai ne ya cancanci ya gaje ni – Gwamna Al-Makura

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya ce dan takarar Gwamnan Jihar a Jam’iyyar APC ,Alhaji Abdullahi Sule ne kadai ya cancanci ya gajeshi a