Tattaunawa

Tattaunawa

DSS sun tsare ’yan uwanmu wata 17 kan cinikin mota – Nuhu Kura

’Yan uwa da iyalan Ahmed Sakwaya da Garba Alhassan da ake zargin Hukumar DSS ta tsare sama da shekara daya ba tare da sanin inda suke ba, kuma ba tare

…An hana ni ganin mijina – Matar Ahmed Sakwaya

Ko kina zargin da hadin bakin wasu aka kama mijinki? Ni ina zargin abokan kasuwancinsa ne a nan U&M Motors akwai wani da suke kasuwanci mai suna M

…Yadda abin ya faru – Usman Sakwaya

Sunana Usman Sakwaya mazaunin Unguwar Rijiyar Lemu a Karamar Hukumar Fagge kuma ni dan uwan Ahmed Sakwaya ne.  Abin da ya faru akwai wani da ake kira

2019: Buhari ne zai lashe zabe a Arewa maso Gabas – Gwamnan Borno

Gwamna Kashim Shettima na Jihar Borno shi ne shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewa, ya bayyana wa manema labarai bayan taron Shiyyar Arewa maso Gabas na J

Ba mu fitar da wanda za mu zaba tsakanin Atiku da Buhari ba – Miyetti Allah

A karshen wannan makon ne kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah Kautal Hore ta gudanar da taronta na kasa da ya samu halarcin wakilanta na jihohi.