Tattaunawa

Tattaunawa

Mu matasa ba za mu sake zaben Buhari ba – Garkuwan Makarantar Zazzau

Garkuwan Makarantar Zazzau  Dokta Shamsudeen Aliyu Maiyasin, Garkuwan Makarantan Zazzau, kuma Shugaban kungiyar National Youth Empowerment Initia

Babu barazanar da PDP za ta yi wa Lalong a zaben 2019 – Ustaz Ibrahim

Ustaz Ibrahim Barikin Ladi shi ne sakataren Kudi na Jam’iyyar APC reshen Jihar Filato. A tattaunawarsa da wakilinmu, ya ce babu wata barazana da

Habu Hashidu: Ba rabo da gwani ba kafin a mai da kamarsa

Alhaji Abubakar Habu Hashidu Matawallen Dukku an haife shi ne a garin Hashidu da ke karamar Hukumar Dukku a Jihar Gombe a ranar 10 ga Afrilun 1944. da

Makamashin nukiliya da matatar mai na jami’armu za su amfani Najeriya – Farfesa Garba

Aminiya ta samu tattaunawa da Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Ibrahim Garba lokacin da ya kawo ziyara ta musamman ga hedikwa

Akasarin ’yan majalisa daga Arewa ba su san aikinsu ba – Dokta Usman

Dokta Nasirudeen Usman shi ne Mataimakin Darakta Janar na Makarantar Horar da Lauyoyi ta Najeriya da ke Kano, kuma malami ne a Cibiy car Koyar da Daba