Tattaunawa

Tattaunawa

Ya kamata matan aure su rage amfani da shafukan sada zumunta – Maryam Umulkhairi

Hajiya Maryam Yahaya Sani ita ce Shugaban Gidauniyar Umulkhairi da ke taimaka wa mata da marayu a Jihar Kaduna. A  zantawar da ta yi da Aminiya d

An jingine mata gefe a siyasar kasar nan – A’isha Maijama’a

Hajiya A’isha Yakubu Maijama’a fitacciyar ’yar siyasa ce a Jihar Kano kuma ’yar Jam’iyyar PDP. Ta taba zama Mashawarciya

Abin da ya sa mata za su taka muhimmiyyar rawa a 2019 – Sa’adatu Mahmud

Hajiya Sa’adatu Mahmud gogaggiyar ’yar siyasa ce, kuma ita ce Shugabar Mata ta Jami’yyar APC a Jihar Bauchi ta kuma taba yin takarar

Abin da ya sa muka ladabtar da alkalai a Jihar Bauchi – Hukumar Shari’a

Wadanne irin ayyuka ne wannan hukumar ke yi?  Ita Hukumar Kula da Harkokin Shari’a (Judicial Serbice Commission -JSC), hukuma ce da take lu

Kananan hukumomin Zuru da Dandi sun fara ayyukan sam-barka

Shugaban karamar Hukumar Zuru da ke Jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Kabir Abubakar ya yi wa takwarorinsa zarra a fagen gudanar da ayyukan raya kasa a bi