Tattaunawa

Tattaunawa

Abin da ya sa muke yin Maulidi – dahiru Bauchi

Shahararren malamin nan masanin tafsirin Alkur’ani, Sheikh Shehu Dahiru Usman Bauchi ya yi jawabi ga  manema labarai a karshen, inda ya yi

Abin da ya sa Atiku ba zai hakura da takara ba – Usman Tama

A Kwanan baya ne aka kaddamar da kungiyar Magoya bayan Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar na jihohin Arewa maso Gabas.  Alhaji Usman

Har yanzu mutanen Jos suna cikin mawuyacin hali – Shehu Musalla

Shugaban kungiyar ci gaban al’ummar Jasawa na kasa Alhaji Shehu Musalla ya bayyana cewa har yanzu al’ummar Jos suna cikin mawuyacin hali,

Ziyarar Babban limamin Ingila alheri ne ga Najeriya – Limamin Sultan Bello

A kwanakin baya ne masallacin Sultan Bello da ke garin Kaduna, ya gayyato Limamin babban masallacin kasar Ingila da ke birnin Landan Sheikh Khalifa Iz

Yadda nake jinyar kunar wuta ta hanyar tofi – Ali MaiTofin Wuta

Malam Ali Mai Tofin Wuta, ya jima yana jinyar wadanda suka gamu da matsalar kunar wuta a jikinsu inda yake yi musu tofi su warke ba tare da ba da wani