Tattaunawa

Tattaunawa

Yadda daliban Najeriya a Sudan ke fuskantar tabarbarewar tarbiyya – Ibrahim Aldo

Wane hali ’yan Najeriya ke ciki a kasar Sudan? A matsayina na dan Najeriya mai kishin kasata kuma mai sonta da al’ummarta da kasancewata d

Yadda aka gano gidan da ake boye yaran da aka sace a Gwagwalada

Sakamakon kama wadansu mutum biyu da ’yan sintiri da ake kira Bijilanti suka yi suka mika ga ’yan sanda a garin Kafanchan bisa zarginsu da

Matakan da El-Rufa’i ya dauka kan makarantun firamare sun yi daidai – Farfesa Dadari

Aminiya: A matsayinka na masani kan harkokin ilimi me za ka ce kan korar dubban malaman makarantun firamare da ake shirin yi a Jihar Kaduna, saboda ra

Yadda muka samar da aiki ga matasa dubu 10 – Shugaban gonar Labana

Aminiya: A matsayinka na fitaccen manomin shinkafa da kuma sarrafa ta da sauran kayan amfanin gona. Ya ya ka dauki wannan harka ta noma? Aleiro: Babu

Mun himmatu wajen ilimantar da mata da kananan yara – Murjanatu Duwan (II)

Daga cikin ayyukan da’awa da muka fara yi ita ta kaimu har yi wa alhazai bita a lokacin zuwa aikin Hajji. Farko ana cewa, ai ba mu zuwa aikin Ha