Tattaunawa

Tattaunawa

Yadda za a magance rikice-rikice a Kudancin Kaduna – Shugaban CPP

Alhaji Iliyasu Musa shi ne Sakataren kungiyar Jama’atu Nasril Islam kuma shugaban kungiyar Hadin kan  Al’umma don Tabbatar da Zaman Lafiya (Commu

Abin da ya sa Gwamna Lalong zai binciki Jang – Nanle

A makon jiya ne Gwamnan Jihar Filato Barista Simon Lalong ya kafa kwamitin mutum 6 a karkashin jagorancin Mai shari’a Stephen Adah, domin gudanar da b

Masu sana’ar fatu na asarar Naira biliyan uku saboda amfani da gishiri – Yahaya Kura

Alhaji Yahaya Kura shi ne manajan da ke kula da shirin Gems 4 a Jihar Kano, a tattaunawarsa da Aminiya ya ce shirin Gems 4 ya dauki harkar fatu ne don

Rikicin PDP: Haramun ne kwamitin Makarfi ya shirya babban taron jam’iyya – Sheriff

Shugaban bangare na Jam’iyyar PDP ta kasa Sanata Ali Modu Sheriff ya sa kafa ya yi fatali da yunkurin da Kwamitin Dattawan Jam’iyyar yake yi na kawo r

Yadda na zama zakaran kokuwa na duniya – Sale Mamman Zariyaa

Aminiya:  Mene ne tarihinka?An haife ni ranar 20 ga watan Disambar 1947 a Tudun Wada Zariya, yanzu shekaruna 69. Na yi karatun firamare a Tudun w