Tattaunawa

Tattaunawa

Marasa gaskiya ne ke korafi da Gwamnatin El-Rufa’i – Bayero

Alhaji Abdullahi Bayero shi ne Mai ba Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i shawara a Fannin Masu Ruwa-da-Tsaki (Stakeholders).

Sanya wakoki a coci ana Sallar Juma’a ya kusa jawo rikici a Suleja

Mazauna garin Bakin-Iku da ke kan titin Abuja zuwa Kaduna a yankin Suleja, Jihar Neja sun samu kansu cikin rudu a ranar Juma’ar da ta gabata bayan wat

Kashe Sarkin Bokkos: Sarkin musulmi ya zargi ‘yan jarida

Kisan gillar da wadansu mutane da ba a san ko su wane ne ba suka yi wa babban basaraken yankin Bokkos da ke Jihar Filato Saf Ron Kulere Mista Lazarus

Sanatan Kudancin Kaduna ya raba wa ’yan banga motocin sintiri 16 da babura 87

Dan Majalisar Dattawa mai wakiltar Kudancin Kaduna, Sanata danjuma Tella La’ah (wanda shi kadai ne Sanata Jam’iyyar PDP daga yankin Arewa masoYamma),

’Yan Majalisar Dattawa sun yi wa Buhari butulci – Imam Usama

Imam Ibrahim Awwal (Usama) Funtuwa shi ne Limamin Masallacin Unguwar ’Yan Majalisar Tarayya da ke Zone B, Apo a Babban Birnin Tarayya, Abuja, a tattau