Tattaunawa

Tattaunawa

Rikicin Shugabancin Coci ya jawo raunata mutane da kone-kone a Saminaka

Rikicin shugabanci na kasa da ke faruwa a Cocin Assamblies Of God a tsakanin bangaren Rabaran Chidi Okoroafor da Rabaran Paul Emeka da ya watsu zuwa s

Mai Kaltungo ya bukaci Gwamnan Gombe ya hada kai da kwararru don koya wa matasa kere-kere

Mai Kaltungo da ke Jihar Gombe, Injiniya Saleh Muhammad, ya bukaci Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo ya nemi hadin kan kwararru a ba

Jam’iyyar PDP ta saba da rikita-rikitar cikin gida – Abdulmalik Mahmood

Alhaji Abdulmalik Mahmood Baraden Katagum, tsohon shugaban karamar hukuma ne har karo uku kuma tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Bauchi a lokacin mulkin

Allah ne kadai zai magance matsalolin ’yan Najeriya – Shugaban CAN

Shugaban kungiyar Kiristoci ta kasa (CAN) reshen Jihar Bauchi, Rabaran Joshua Ray Maina ya bayyana cewa Allah ne kadai zai iya magance dimbin matsalol

Akwai masu yi wa Buhari zagon kasa a cikin jami’ansa – Damboa

Alhaji Adamu Damboa dan siyasa ne kuma dan kasuwa mai harkar filaye a yankin Birnin Tarayya, Abuja, a tattaunawarsa da Aminiya ya yi zargin cewa akwai