Tattaunawa

Tattaunawa

… Rikici a PDP ba sabon lamari ba ne – Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya ce rikicin da Jam’iyyar PDP ke fuskanta ba wani abin daga hankali ba ne, domin rikici a cikin jam’iy

Abin da ya sa Gwamna dankwmabo ya cire ni daga hakimi – Sale Tinka

Tsohon Hakimin Bodor da ke masarautar Funakaye a Jihar Gombe Alhaji Sale Tinka ya zargi Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo da yi masa

Har yanzu ’yan Najeriya suna tare da Buhari – Barista Hawaja

Barista Yusuf Gambo Hawaja shi ne Mataimakin Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar Filato, a tattaunawarsa da wakilinmu ya ce duk da halin matsin

Za mu yi murabus idan gwamnati ta rage mana albashi- Kwamishinonin Nasarawa

Kwashinonin Jihar Nasarawa sun ce a shirye suke su yi murabus daga mukamansu muddin Gwamnan Jihar, Umaru Tanko Al-Makura ya aiwatar da shirinsa na rag

Tsoron shan-kaye ya hana APC gudanar da zaben kananan hukumomin Jihar Kaduna – Sulaiman Isa

Honorabul Sulaiman Isa (Baffa) tsohon Mataimakin Shugaban Riko ne a karamar Hukumar Jama’a da ke Jihar Kaduna a zamanin gwamnatin PDP, yanzu kuma mai