Tattaunawa

Tattaunawa

Gogoriyo tsakanin matan Gwamna Tambuwal: Kishi ko neman suna?

Matan Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal biyu, Hajiya Mariya da Hajiya Maryam Mairo sun tsunduma cikin ayyukkan taimakon al’ummar jih

Ficewar Isa Yuguda daga PDP alheri ne gare ta – Nuhu Zaki

A ranar Asabar din makon shekaranjiya ne tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Malam Isa Yuguda ya kira taron manema labarai ta waya inda ya bayyana ficewarsa

Najeriya ta yi asarar Dala biliyan 15 a badakalar makamai lokacin Jonathan – Osinbajo

Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ce Najeriya ta yi asarar Dala biliyan 12 (kimanin Naira tiriliyan 2 da biliyan 955 a musayar gwamnat

Ya kamata a samar da dokar harbe varayin gwamnati – A. K. Daiyabu

Alhaji Abdulkarim Daiyabu, fitaccen dan kasuwan da ya taba shugabancin kungiyar ’Yan Kasuwa da Masu Masana’antu ta Jihar Kano, shi ne shugaban Runduna

Tashin hankali ne babban kalubalen zave a Najeriya – Ajijola

Mista Abiodun Ajijola shi ne shugaban kungiyar Sanya Ido kan Zabe (Election Minotor), bayan wani taron karawa juna sani kan zabe da kungiyar ta shirya