Tattaunawa

Tattaunawa

Dambarwar kasafin kudi tana wahalar da ’yan Najeriya – Yahaya Kega

Alhaji Yahaya Muhammad Kega mai kamfanin sayar da motoci na Kega Motors, fitattacen xan siyasa ne a Jihar Filato kuma shi ne shugaban Qungiyar Dillala

Tattara dukiyar Jihar Sakkwato a asusu daya ya samar da gagarumar nasara – Kwamishina

Alhaji Sa’idu Umar Kwamishinan Kudi na Jihar Sakkwato, tsohon ma’aikacin banki ne masanin harkokin tattalin noma da zuba jari. Aminiya ta zanta da shi

An bankado ma’aikatan bogi masu yawa a Jihar Bauchi – Kwamared Sabo

Kwamared Sabo Muhammed tsohon Daraktan Watsa Labarai na tsohuwar Jam’iyyar ANPP ta kasa a yanzu Babban Mai tallafa wa Gwamnan Jihar Bauchi kan Harkoki

Masu shigar da giya Jihar Jigawa sun shiga hannu

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta kame wata mota kirar Toyota Camry makare da kwalaben giya 674, inda ake zargin an shigo da giyar ce ta Jihar Katsina

An cika shekara biyu da sace ’yan matan Chibok

A jiya Alhamis ne ’yan matan Makarantar Sakandaren Chibok da ke Jihar Borno su 219 suka cika shekara biyu da sace su da ’yan Boko Haram suka yi.