Tattaunawa

Tattaunawa

An cika shekara biyu da sace ’yan matan Chibok

A jiya Alhamis ne ’yan matan Makarantar Sakandaren Chibok da ke Jihar Borno su 219 suka cika shekara biyu da sace su da ’yan Boko Haram suka yi.

Abin da ya sa muka fi son ’yan shekara biyu zuwa uku a Makarantar Ango Abdullahi – Shamsudddeen Aliyu

Malam Shamsuddeen Aliyu na xaya ga cikin ’yan Kwamitin Amintattu na makarantar Farfesa Ango Abdullahi International School da ke filin Mallawa a kan h

Dalilin da muke son a kira taron masu tallafawa na duniya kan Arewa maso Gabas – Dogara

Kwanakin baya ne Shugaban Majalisar Tarayya Honorabul Yakubu Dogara, ya ziyarci sansanin ’yan gudun hijira na Wassa da ke Birnin Tarayya, Abuja inda y

Yaki da rashawa nauyi ne kan ’yan Najeriya ba Shugaba Buhari kadai ba’

Alhaji Aminu Ibrahim No Delay sabon Shugaban karamar Hukumar Sakkwato ta Arewa ne, a tattaunawarsa da Aminiya jim kadan da bayyana shi a matsayin wand

Karuwanci ba alheri sai wahala – Safiya

Safiya Musa ’yar asalin Jihar Kaduna ce mai kimanin shekara 22 a duniya, wadda ta ce ta shafe sama da shekara daya tana zaune a Unguwar Tudun Wadan da