Tumbin Giwa

Tumbin Giwa

Ranar ma’aikata ta bana da batun sabon albashi mafi kankanta

A  ranar Laraba 1 ga wannan watan na Mayu miliyoyin ma`aikatan kasar nan suka bi sahun  takwarorinsu na kasashen duniya wajen bikon ranar Ma`aikata ta

Maraba da azumin watan Ramadan na bana

Yau cikin yardar Allah da kudirarSa an samu kwana biyar a cikin watan azumin Ramadan na bana (Shekarar 1440 Bayan Hijira), wadda ta yi daidai da sheka

Har yanzu dai a kan rashin tsaro a Jihar Zamfara

Annobar rashin tsaro a Jihar Zamfara siyasa ta sa an mayar da hankali ne a kan cece-kuce da zargi da mayar da martani a tsakanin juna da ya kunno kai

Kara mayar da annobar rashin tsaron Jihar Zamfara siyasa ce

“Wannan shi ne karo na bakwai da muke irin wannan taro a jihar nan. Muna fata taro na gaba ya zama na murnar dawowar zaman lafiya ne a jiharmu ta Zamf

Zaben shugabannin majalisa: Jam’iyyar APC soja-soja ko dimokuradiyya?

Tun bayan nasarar da jam’iyyar APc ta samu a zaben Shugaban Kasa da na Majalisun Dokoki na Kasa na bana da yadda Shugaban Jam’iyyar na Kasa, Kwamared