Lokaci ya yi da za a sako mana sauran mutanenmu
Mai yiwuwa mai karatu ya zuwa lokacin da ka ke karanta wannan makala, ana can ana ci gaba da tsare mutanen Aarewacin kasar nan 342, daga cikin 486, da
Tumbin Giwa
Mai yiwuwa mai karatu ya zuwa lokacin da ka ke karanta wannan makala, ana can ana ci gaba da tsare mutanen Aarewacin kasar nan 342, daga cikin 486, da
Ya ku wadanda ku ka bada gaskiya, an wajabta azumi akan ku, kamar yadda aka wajabta akan wadanda suka gabace ku (an yi haka ne), don ku ji tsoron Alla
Sabon Sarkin Kano Alhaji Sanusi Lamido Sanusi wanda aka yi wa lakabin Sarki Muhammadu Sanusi na II, ya samu shiga fadar Kano, ya kuma dare kan karagar
Inna lilLa wa inna ilaiHi raju`un “Daga Allah muke gare shi kuma za mu koma” Allah Ya yi gaskiya, a ranar Juma`ar da ta gabata ce, wato 06-06-14, mai
A bisa ga al`ada kuma shekaru aru-aru, an san al`ummar Musulmi da kokarin gina masallatai da makarantun Islamiyya, musamman tsakanin masu hali, a zama