Tumbin Giwa

Tumbin Giwa

Zaben 2015: A nemi mulki wurin Allah

Ka ce: “Ya Allah Mamallakin mulki. Kana bayar da mulki ga wanda Kake so, Kana zare mulki ga wanda Kake so, kuma Kana kaskantar da wanda Kake so, ga ha

Demokuradiyya a shekara 14: Allah Ya ba mu shugabanni nagari

Masu iya magana kance kwanci-tashi ba wuya a wurin Allah, yau ga shi shekaranjiya Laraba mulkin demokuradiyya da kasar nan ta dawo kan turbarsa a rana

Dokar ta-baci: Jami`an tsaro a kiyaye hakkin farar hula

Ya zuwa yanzu dokar ta-bacin da Shugaba Dokta Goodluck Jonathan ya kakaba wa jihohin Barno da Adamawa da kuma Yobe, a ranar Talatar makon jiya ta fara

Ziyarar Jonathan Afirka ta Kudu: Ko kwalliya za ta biya kudin sabulu?

A ranar Litinin da ta gabata Shugaba Goodluck Jonathan ya kai ziyara hade da halartar taron inganta tattalin arzikin Nahiyar Afirka na duniya da aka y

Me ke faruwa a Jihar Ribas?

Kafin tsakiyar watan Afrilun da ya gabata rade-radi kawai ake ta yi na cewa ana zaman doya da manja  tsakanin Shugaba Goodluck Jonathan da Shugaban ku