Tumbin Giwa

Tumbin Giwa

Mudi Sipikin: 1930 zuwa 2013

A ranar Laraba 20 ga watan Fabrairu, 2013, Allah ya yi wa Malam Mudi Sipikin rasuwa a gidansa da ke unguwar Fagge a Jihar Kano.

Tallafi ga iyalin ma`aikatan allurar Foliyo: Da babu gara ba dadi

Yau kwana goma sha hudu cif-cif da Kano ta sake shiga iftila`in hare-hare lokacin da wasu `yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, bare manufarsu,

Hadewar jam`iyyun adawa: Ko kwalliya za ta biya kudin sabulu?

‘‘Babu lokacin da rayuwar kasar nan take bukatar gagarumin canji kamar yanzu.

Rikicin mallakar PDP a Jihar Kano ya sake bayyana karara

Mai karatu kafin in ce kome a kan wannan makala, ina ga akwai bukatar in maka matashiya a kan yadda aka yi hadaka a tsakankanin manyan ’yan siyasar ka

Taron kungiyar Arewa a mahangar ci gaban Arewar: Ko zai sha bamban da wadanda suka rigaye shi?

Tsakanin ranakun 24 zuwa 26 ga watan Janairun da ya gabata wasu dattawan Arewa a karkashin “kungiyar Arewa a mahangar ci gaban Arewar” wato Northern D