Tumbin Giwa

Tumbin Giwa

Lokaci ya yi da Gwamnonin Arewa za su taimaka wa makarantun allo

Farkon Surar Alkur`ani mai tsarki da Allah SWT Ya saukar ga ManzonSa Annabi Muhammadu SAW ita ce Suratul `Alak a kogon Hira,

Maraba da sabuwar manufar da za ta inganta ayyukan `yan sanda cikin da`a

A bayyane take ba wai a kasar nan ba kadai ba, a`a, a kasashen duniya ma baki daya, aikin ‘yan sanda na daya daga cikin muhimman ayyuka,

Anya Gwamnati za ta raba wayoyin hannu miliyan 10 ga manoma?

A ranar Alhamis makon da ya gabata Babbar Sakatariya a Ma`aikatar Ayyukan Gona da Raya Karkara ta tarayya Misis Ibukun Odusote, a wani taron wayar da

Allah Ya sa 2013 ta fi 2012 ta kowane fanni a Najeriya

Masu iya magana kan ce ‘shekara kwana ce.’ Wasu kuma sukan ce ‘kwanci-tashi ba wuya wurin Allah.’

Budaddiyar wasika ga Gwamna Mukhtar Ramalan Yero

Ya zama wajibi in fara bude wannan wasika da gaisuwa irin ta addinin Musulunci gare ka, Assalamu Alaikum.