Tumbin Giwa

Tumbin Giwa

Wata sabuwar dama ga gwamnonin jihohin Arewa

A makon da ya gabata, na gabatar da wata makala mai kanun “Yan Arewa da yadda za a samu hadin kai da ci gaban Arewa a wannan zamanin,”

’Yan Arewa da yadda za a samu hadin kai da ci a wannan zamanin

A makon da ya gabata, an gudanar da wasu muhimman tarurruka guda biyu a kan makomar Arewacin kasar nan.

Sanusi Lamido da rage yawan ma`aikata: Maganin kada a yi, kada a fara

Tun a ranar Talatar makon da ya gabata bayan Gwamnan Babban Banki Alhaji Sanusi Lamido Sanusi ya gabatar da jawabi a wajen taron kasuwar hannun jari,

Obasanjo da matsalolin kasar nan

daya-da-daya, a duk cikin shugabannin da kasar nan ta yi su 13 tun bayan samun ‘yancin kai a shekarar 1960, babu shugaban  da Allah Ya ba dama ta kowa

Har yanzu a kan batun gyaran kundin tsarin mulkin kasar nan

Idan mai karatu bai manta ba a mukalar da na gabatar makon jiya na yi tsokaci a kan gyaran kundin tsarin mulkin kasar nan da ‘yan majalisu suka gudana