Uncategorized

Uncategorized

Talakan Najeriya ne matsalar kasar

DA ZA MU IYA: A fahimtata, duk matsalar da talakan Najeriya ke ciki shi ya jawo ma kansa. Wannan lamarin ba a boye yake ba, domin kuwa hakan ya bayyan

Jami’an tsaro a tashi tsaye

Makonni biyu ke nan tun bayan da aka sace dalibai ’yan mata a garin Chibok da ke Jihar Borno, wadanda har yanzu ba a san halin da suke ciki ba. Abin b

Hadin kan al’umma ce mafita ga Najeriya

Mahukuntan Najeriya da talakawanta sun tabbatar da cewa wannan kasa tamu na fama da matsalar tsaro da zamantakewa da tattalin arziki, don haka nike ga

Harin Nyanya: An Gaida Sheikh Bala Lau

kasa da mako guda da aukuwar abin takaicin nan na fashewar bom a Nyanya na Abuja, Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a Wa-ikamatis Sunnah (JIBWIS

Tsaron Arewa: Tsakanin Gwamnoni da Shugaba Jonathan

A wata ziyara da gwamnonin Arewacin Najeriya suka kai kasar Amurka a watan Maris da ya gabata, gwamnonin sun tuhumi Shugaba Jonathan akan yanayin da t