Uncategorized

Uncategorized

’Yan ta’adda ba za su yi nasara a Najeriya ba

Mummunan ta’addanci da kiyayya sun kai makura wajen salwantar da rayukan ’yan Najeriya, wadanda ba su ji ba, ba su gani ba. A Nyanya, motar da aka dan

A yi wa talaka adalci a Kano

Masu mulkin Kano damar talaka na hannunku, don haka kada a bari a cutar da al’umma da sunan ayyukan raya kasa. Na yi wannan matashiya ne, ganin himmar

A kwato mana hakkinmu kafin zaben 2015

Mata da maza, yara da manya, dalibai da malamai har da na jami’a da ma’aikatan lafiya da wadanda ba sa aiki da ‘yan fansho, har da na jami’an tsaro da

Al’umma kada a yaudare mu

Al’ummar Najeriya kada mu yarda ’yan siyasa su yaudaremu, musaman ganin yadda zabe ke karatowa, masu mulki za su yi ta yin alkawuran da ba za su iya c

Kira ga al’ummar Najeriya

Ina mai fatan alheri da samun damar amfani da wannan kafa don isar da kirana ga ’yan Najeriya.Dalilin wannan kira ga nawa shi ne, don al’umma su yi la