Uncategorized

Uncategorized

Sudan-ta-Kudu: Munafuncin Dodo yakan ci mai shi

Rikicin da ya barke a kasar Sudan-ta-Kudu makon jiya wata ‘yar manuniya ce da ta nuna alhaki kwiykwiyo ne mai shi yakan bi. Alama ce da ke nuna Sudan-

Hanyar samarwa kowa sana’a da kiwon lafiya

Kasancewar hakkin kowanne dan Najeriya, da tsaron lafiya yana hannun gwamnati, hakkinta ne ta tabbatar kowanne dan kasarta yana da sana’a ko aiki na r

Karon fadar Shugaban kasa da Gwamnoni Bakwai na PDP

Daga Yasir Ramadan Gwale Sanarwa ta karade ko ina cewar tsagin gwamnonin PDP guda bakwai da suka dare wa uwar jam’iyyar PDP za su gana, ko sun gana da

Matasa: kashin Bayan al’umma

Daga Nabeela Khalil Matasa na da wani kebantaccen matsayi na musamman a cikin kowace al’umma; sune kashin bayan kowace al’umma kuma sune jagorar cigab

Ya za a raba Najeriya?

Abu ne mai sauki mutum ya bude baki ya ce a raba Najeriya,to amma a aikata ba karamin aiki ba ne.Kusan abu ne wanda bai yiwuwa a raba bahaguwar kasa k