Uncategorized

Uncategorized

Al-Mustapha: Ciki da gaskiya wuka ba ta huda da shi (2)

A yau muna cikin farin ciki da jin dadi da godiya ga Ubangijinmu da ya nuna mana Manjo Hamza Al-Mustapha ya fito daga gidan yari sama da shekara 14 da

Satar jarrabawa sabon Allah ne

Satar jarrabawa ya zama ruwan dare a al’umma, ya zama al’ada kuma halin na neman zama addini. dalibai su rika tunanin ko ba su yi karatu ba za su iya

Durkushewar Arewa: Da sake

Na san  wasu daga cikin dimbin matsalolin da ke addabar mu a kauyukanmu, musamman a yankunan mu na Hausawa, a takaice Arewa. Za ka ga mutane suna

LAILATUL – kADRI: Mafificin dare a shekara (2)

A zamanin da, Musulmi in sun gina gidajen su, sukan gina wani daki ko wasu daukuna musamman don yin sallah ko shiga Khalwa. Sabanin yanzu, inda irin w

Yobe da Barno: Mu tuna da Shehu El-Kanemi?

Editan Amintacciyar jarida, ka ba ni dama in yi wa al’ummar Jihohin Yobe da Barno tuni kan lallai su nemo wani Shehu irin Marigayi Shehu Mustapha el-K