Uncategorized

Uncategorized

Ni na dora Bala a Gwamna, kuma ni zan sauke shi – Tsohon Wazirin Bauchi

Sai na cire Gwamna Bala kamar yadda ya cire ni, in ji Kirfi.

Mun fara cire kananan yara daga rajistar zabe —INEC

‘Yan kasa kadai za su kada kuri’a a zaben 2023, in ji INEC.

A gaggauta kammala masana’antar tiransfomar Najeriya —Buhari

Bayan kammalawa, kamfanin zai taimaka wajen bunkasa lantarki a Najeriya.

Mutum 7 sun mutu, 16 sun jikkata a hatsari ranar Sabuwar Shekara

FRSC ta ce hatsarin ya auku ne a dalilin gudun wuce hankali.

Sabuwar Shekara: El-Rufai ya yi wa fursunoni 11 afuwa

El-Rufai ya yi wa fursunonin afuwa ne bisa sahalewar da Kundin Tsarin Mulki na Kasa ya yi masa.