Uncategorized

Uncategorized

NAFDAC ta kwace maganin kara kuzarin jima’i

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna (NAFDAC) ta kwace katon-katon na magungunan kara kuzarin jima’i a wata kasuwa a Legas. Jami’an Sashen Aik

Kotu ta yanke wa matasa 4 hukuncin kisa ta hanyar rataya a Ekiti

Kotu ta ce ta yanke wa matasan hukuncin kisa ta hanyar rataya ne bayan da ta same su da aikata fashi da makami.

Shehu Giant: Shugaban PDP na Kaduna ta Tsakiya ya rasu

A safiyar Talata ce Allah Ya yi wa Shehu Giant, tsohon Shugaban Karamar Hukumar Kaduna ta Arewa ne, cikawa a Asibitin Sojoji na 44 da ke Kaduna.

’Yan siyasa sun bullo da sabon salon sayen katin zabe —INEC

INEC ta zargi ’yan siyasa da ba wa mutane kudi su dauki lambar katin zabensu

Dan shekara 75 ya yi wa ’yar shekara 4 fyade

’Yan sanda sun cika hannu da wani tsoho mai shekara 75 da ya yi wa ’yar dan uwansa mai shekara hudu fyade a Jihar Nasarawa.