’Yan ta’adda sun dasa bom a makarantu da asibitocin Kaduna
’Yan ta’adda na yunkurin cutar da al’umma ta hanyar dasa ababen fashewa a makanrantu, asibitoci, gidajen abinci da wuraren ibada da sauransu
Uncategorized
’Yan ta’adda na yunkurin cutar da al’umma ta hanyar dasa ababen fashewa a makanrantu, asibitoci, gidajen abinci da wuraren ibada da sauransu
An tura ’yan sanda masu kwance bom zuwa wurin da abin ya faru a cikin dare.
Rasha ta kaddamar da atisayen bayan ta yi watsi da zargin da Amurak ta yi cewa Mosko ta kammala shirin mamaye Ukraine.
Rahotanni sun ce Mutane sun koma harkokinsu na yau da kullum a kasar.
Hikimar rufe makarantun kudi da kuma yadda hakan zai shafi ilimi a Jihar Kano.