Uncategorized

Uncategorized

Sallar idi: Jan kunnen Limamin Zazzau ga shugabanni

Magana mai ratsa jiki da Limamin Zazzau ya yi wa shugabanni a hudubar sallar idi

Ciwon hanta na kashe mutum 300 kullum a Afirka

Hepatitis B na dadewa ba a gano ta ba kuma tana da mutukar hadari

Likitoci da Gwamnati na ganawar sirri

Kungiyar likitoci (NARD) na shirin shiga yajin aiki ranar 17 ga Agusta.

Tolulope: Kalli jana’izar mace ta farko mai tuka helkwaftan yaki

A ranar Alhamis 23 ga watan Yuli ake binne mace ta farko mai tuka jirgin sama na yaki a Najeriya, Tolulope Arotile. Ga wasu daga cikin hotunan yadda a

Matsalar ruwa: Gwamnatin Kano da KEDCO suna cacar baki

An yi makonnin babu ruwa famfo duk da Naira miliyan 150 da Gwamnatin Kano ke kashewa; kamfanin lantarki na KEDCO ya ce ba hannunsa a ciki.