Uncategorized

Uncategorized

Mutum 9,000 sun warke daga coronavirus a Najeriya

Adadin mutanen da suka warke daga cutar coronavirus a Najeriya ya kai dubu tara da bakwai a ranar Lahadi 28 ga watan Yuni. Karuwar wadanda suka warken

Rikicin jam’iyyar APC ya dauki sabon salo

Rikicin jam’iyyar APC ya dauki sabon salo kan dakatar da tsohon Maitaimakin Shugaban Jam’iyyar na Kasa (Kudu maso-Kudu), Prince Hilliard E

Rikicin APC: Shin Buni zai kawo karshensa

Jam’iyyar APC na cikin rikicin shugabancin da ba kasafai jam’iyyar siyasa kan shiga irinsa ba ta fita ba tare da tabo ko tarwatsewa ba. Sh

Karamar yarinya ta goga wa likitoci coronavirus

Ma’aikata lafiya takwas sun kamu da cutar coronavirus bayan mu’amala da suka yi da wata yarinya ‘yar shekara biyu mai dauke da cutar

Buhari da gwamnoni 16 na halartar taron APC

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin Jam’iyyar APC guda 16 na halartar taron Kwamitin Zartarwar Jam’iyyar na Kasa a yanzu haka. Tun