Uncategorized

Uncategorized

Gwamnoni za su yi dokar ta-baci kan matsalar fyade

Gwamnonin Najeriya sun amince su sanya dokar ta-baci a kan matsalar fyade da cin zarafi musamman wanda ake wa mata da kananan yara. Gwamnonin sun kuma

An nada dan NYSC sabon Hakimin Yantumaki

Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman ya nada dan yi wa kasa hidima (NYSC) a matsayin Sabon Hakimin Yantumaki. Ayyana sabon Hakin Yantumakin na

‘Yan bindiga sun kashe limami da dagachi a rikicin kabilanci

‘Yan bindiga sun kashe Dagachi da Limamin garin Bagoni da wasu mutum uku. Dukkan mamatan ‘yan bindigar suka kashe ‘yan kabilar Jibaw

Mutum 245 sun warke daga coronavirus a Abuja

An sallami karin mutum 30 da suka warke daga cutar coronavirus a Babban Birnin Tarayya Abuja. Minista Mohammed Musa Bello, ta shafinsa na Twitter ya c

An garzaya asibiti da mahaifin gwamnan Nasarawa

An killace mahaifin Gwamnan Jihar Nasarawa Alhaji Sule Bawa bayan an garzaya da shi asibiti. Alhaji Sule Bawa shi ne kuma Sarkin yankin Gudi da ke Kar