Uncategorized

Uncategorized

Za a bude masallatai a Saudiyya

Kasar Saudiyya na shirin janye dokar kulle da ta sanya a duk fadin kasar daga ranar 21 ga watan Yuni mai kamawa. Ma’aikatar Harkokin Cikin Gidan

An dage dokar kulle saboda sallar Idi a Jigawa

Jigawa ta shiga jerin jihohin da suka jingine dokar kullen coronavirus don ba da damar halartar sallar Idi. A ranar Lahadi 24 ga watan Mayun 2020 ne a

Taliban ta dakatar da yaki don bikin Salla

Kungiyar Taliban ta dakatar da kai hare-hare a kan sojojin Afghanistan domin hutun karamar Salla da ke farawa daga ranar Lahadi. Umurnin na zuwa ne a

Lahadi ce ranar Sallah, inji Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar Lahadi a matsayin ranar karamar Sallah. Yayin sanar da kammala azumin watan