Uncategorized

Uncategorized

An sake tsawaita dokar kulle a Ogun

A karo na uku Gwamnan jihar Ogun Dapo Abiodun, ya sake tsawaita dokar kulle da karin mako guda a jihar. A sanarwar da ya fitar a ranar juma’a Gw

Amarya ta kashe Angonta don ta zaci fyade zai mata

Amaryar nan da ake zargi da kashe mijinta, Salma Hassan, ta ce ta kashe shi ne da wuka a lokacin da ta ke kokarin kare kanta bayan da ya nemi yin sadu

Mutanen Kano sun yi wasa da annoba ta bi gari —El-Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i yace al’ummar jihar Kano sun yi wasa da annobar coronavirus ta kuma bi gari don haka ba zai b

‘Babu sabani tsakanin gwamnatin tarayya da ta jihar Kano’

Gwamnatin Kano ta ce babu bambanci tsakaninta da gwamnatin tarayya a kan dokar kulle a jihar. Gwamnatin jihar ta Kano dai ta sassauta dokar har ta ba

Ganduje zai sassauta dokar kulle idan ana bin matakan kariya

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce muddin al’ummar jihar za su kiyaye matakan kariya daga cutar coronavrus, zai sassauta doka