Uncategorized

Uncategorized

Sarkin Ilori ya yi wa Buhari godiyar nadin Gambari

Mai Martaba Sarkin Ilori, Alhaji Ibrahim Sulu Gambari, ya yi godiya ga Shugaba Muhammadu Buhari saboda nadin Farfesa Ibrahim Gambari a matsayin Shugab

COVID-19: A karo na biyu a jere, sabbin kamu sun haura 300

A karo na biyu a jere, adadin mutanen aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya haura 300. Kididdiga ta baya-bayan nan da Hukumar Yaki

‘Dukiyar Abacha’: Bayan muhawarar sai me?

Shin ko muhawarar da ta barke a kafofin sada zumunta bayan Ministan Shari’a kuma Antoni Janar na Najeriya Abubakar Malami ya ambaci wasu kudi da

Coronavirus: Majinyata sun yi zanga-zanga a Gombe

Fiye da mutum 20 da aka killace a Asibitin Cututtuka Masu Yaduwa da ke garin Kwadom na karamar hukumar Yamaltu Deba a jihar Gombe sun yi zanga-zanga s

Dokar Hana Fita: Tambuwal ya bi sahun Buhari

Gwamnan jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya goyi bayan dokar da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya sanya na hana fita daga karfe 8:00 n