Uncategorized

Uncategorized

COVID-19: ’Yan majalisar Borno sun ba da albashinsu

’Yan Majalisar Dokoki ta Jihar Borno sun sadaukar rabin albashinsu na wata biyu ga gwamnatin jihar domin ta karfafa yunkurin da take yi hana cutar cor

Wasu masu coronavirus a Osun sun tsere bayan killace su

Wasu mutum shida da aka tabbatar suna dauke da coronavirus sun tsere daga cibiyar da aka killace su a jihar Osun. Bayanai sun tabbatar da cewa mutanen

Coronavirus: An tabbatar da samun sabbin kamuwa 10

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya (NCDC) ta ce an samu karin mutum goma wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19. Wannan bayani

Yadda Sarkin Jere Sa’ad Usman ya rasu

Alamu na nuna cewa jinyar da ta yi ajalin Sarkin Jere Dokta Sa’ad Usman ta samo asali ne daga wani hari da aka kai mashi shekara shida da ta wuc

Coronavirus: Yawan wadanda suka kamu ya kai 174

A karo na biyu a ranar Laraba hukumomin lafiya a Najeriya sun tabbatar da samun karin mutunen da suka kamu da cutar coronavirus. Sababbin alkaluman da