Uncategorized

Uncategorized

Coronavirus: An sallami mutum biyar da suka warke a Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta ce an sallami majinyata biyar da suka warke daga cutar coronavirus ranar Litinin daga cibiyar kula da cututtuka masu yaduwa d

Coronavirus: Yawan wadanda suka kamu ya kai 111

Hukumar Yaki da Cututtuka masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce an samu karin mutum 14 da aka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus. “Zuwa karfe

Buhari ya ba da umarnin hana fita a Abuja da Legas

Gwamnatin Najeriya ta ce daga karfe 11.00 na daren ranar Litinin ba wanda za a bari ya kara fita, in ba dole ba, a Abuja da Legas sai bayan mako biyu,

Kotun Koli ta yi watsi da bukatar duba hukuncinta kan Zamfara

Kotun Koli ta yi watsi da bukatar da aka gabatar mata ta sake nazari a kan hukuncin da ta yanke wanda ya nuna ‘yan takarar jam’iyyar APC a

Coronavirus: Bankin UBA zai ba da gudummawa mai tsoka

Bankin UBA ya ce zai samar da agajin Naira biliyan biyar don taimaka wa kasashen Afirka su yaki cutar Coronavirus. Bankin ya sanar da haka ne a wani s