Uncategorized

Uncategorized

Tankar mai ta kama da wuta a gadar Otedola Legas

Wata tankar mai dauke da man fetur da ya kai lita dubu 33 ta kama da wuta a safiyar yau Asabar. Tankar mai lamba KJA-900XR  ta kama da wuta ne a yanki

‘Yan bindiga sun budewa matafiya wuta a kusa da dutsen Zuma

‘Yan bindigar sun afkawa jama’a ne da misalin karfe 9:00 na daren yau Talata kamar yadda wani direba ya bayyanawa Aminiya bayan taso daga

Tsokaci ga Shugaba Muhammadu Buhari II

Yakan zama dole koyaushe a yi tsokaci ga shugabannin duniya domin sun hau mulki ne da yardar talakawa da suka zabe su maimakon zuwa kai-tsaye ta mulki

Ina alfanun tafiye-tafiyen Shugaba Buhari kasashen waje?

Hulda ta difilomasiyya tsakanin kasa da kasa abu ne mai muhimmancin gaske, ganin cewa babu wata kasa a duniya da za ta iya rayuwa ita kadai ba tare da

Msu kashe kansu kan bayyana shirinsu sai dai…

Kashi biyu cikin uku na wadanda suke kashe kansu masana sun ce suna ankarar da mutane cewa za su kashe kansu. Na yarda da wannan bincike nasu domin in