Uncategorized

Uncategorized

Yaushe Arewa za ta zauna lafiya?

Tun bayan samun ’yancin kai daga Turawan mulkin mallaka muke fama da rikice-rikicen addini da kabilanci  da na siyasa a Arewancin Najeriya.Rikicin Mai

An samu sauyi na kwarai a Zamfara

Bayan gaisuwa, ina so in isar da sakon taya murna ga mutanen Jihar Zamfara bisa fara samun zaman lafiya a jihar. Sannan ina fata wannan sulhu da ake y

Kisan da mata ke wa mazansu a kasar Hausa

Tauye wa mata hakkokinsu, muzgunawa, mugunta, son kai, rainin hankali da mulkin kama-karya daga wadansu maza su ke jawo kisan mazan aure a kasar Hausa

Rikicin ’yan Shi’a da jami’an tsaro

Rikicin ’yan Shi’a da jami’an tsaro da ke ci gaba da wanzuwa abin jimami ne da damuwa. Lura da  cewa rikici farkonsa aka sani amma ba a san karshensa

A fara mana shirin RUGA a jihohin da suka amince

Akwai jihohi 12 da suka ce sun aminta a fara aiwatar da shirin RUGA a jihohinsu, don haka nake ganin in har Shugaba Buhari da gaske yake son aiwatar d