Uncategorized

Uncategorized

Dandano kan labaran Aminiya (12 Afrilu 2019)

Ga kaɗan daga  labaran dake cikin jaridarku ta Aminiya ta wannan mako tare da Edita Salihu Maƙera.

Jamá’a na ture-reniyar fita daga Gama

Bayan kammala zaben gwamna da aka yi a Jihar Kano an sami mutane suna fitar farin dango daga mazabar Gama.. Mazabar Gama mazaba ce da ke da kuriu sama

An kama masu sayen kuri’u a Kano

Sakamakon bayyana zaben gwamna a Jihar Kano da Hukumar Zabe Mai zaman Kanta ta yi a matsayin wanda bai kammala ba wanda kuma ya janyo za a sake gudana

Sakamakon Zabe: ‘Yan sanda sun kama Mataimakin Gwamnan Jihar Kano

Yan sanda sun kama mataimakin Gwamnan kano Dokta Nasiru Yusuf Gawuna saboda tayar da hargitsi a wajen tattara sakamakon zaben karamar hukumar Nassaraw

Nasarar Buhari: Wani matashi zai yi tattaki daga Legas zuwa Abuja

Wani Matashi Bashir Rano da ke sana’ar fawa a Legas wanda a halin yanzu yake tattaki a kas daga Legas zuwa Abuja saboda murnar cin zaben shugaba