Uncategorized

Uncategorized

Buhari ke kan gaba a sakamakon Jihar Kaduna

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ne yake kan gaba a sakamakon da aka sanar na Jihar Kaduna bayan an sanar da Kananan Hukomomi 13, inda Buhari ya lashe 8

Buhari ya lashe Daura

A Ƙaramar hukumar Daura inda mazaɓar Shugaba Buhari take – APC 37638 PDP 4650, Matazu LG APC 27625 PDP 9151,Ingawa LG APC 29230 PDP 7625 Kurfi L

Saraki ya fadi a zaben sanata

Shugaban  Majalisar Dattawa Bukola  Saraki ya sha kayi a zaben sanatan Kwara ta Tsakiya a hannun dan Jam’iyyar APC Dokta Yahaya Oloriegbe. Sarak

Masoyin Buhari ya rasu jim kadan bayan ya kada kuri’a

Wani masoyin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari mai suna Bashar Mamman ya rasu jim kadan ya kada wa Shugaba Buhari kuri’a a Daura. Matashin wanda ya

An kama wadanda ake zargi da satar akwati a Jihat Abia

An kama wasu matasa guda 10 da ake zargi da kokarin satar akwati a Jihar Abia. Rahotanni na nuna cewa an kama matasan ne bayan an samu labarin suna da