Uncategorized

Uncategorized

Ba a mugun sarki sai mugun bafade (2)

Da aka tambayi Malam Aminu Kano me ya koyo a Mulkin Soja? Ya ce da ‘yan jarida, sun koyo idan sun ga abu sai a hana su fada. karshenta aka yi wa Yakub

Gudunmuwar Zuri’ar Matawallen Katsina ga kasa

Tarihi shi ne babban alkali game da gudunmuwar zuri’a Matawallen Katsina Alhaji Musa ’Yar’aduwa, tsohon minista, kuma mahaifin Mataimakin Shugaban kas

Asusun PTF ya kyautata rayuwar al’umma a lokacin Abacha

A watan Oktoba na shekarar 1994, marigayi Shugaba Sani Abacha da ya yi mulki Najeriya   ya bayyana karin kudin man fetur. Wannan abu ya tada

Tsakanin Gwamna Masari da ragwayen ’yan adawa

Ni dai ban ga beken Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ba, wanda shi ne ya bai wa ’yan kasa ’yancin yin magana, wanda dalili ke nan wasu kan bude bakinsu s

Maza gumbar dutse: Tunawa da marigayi Shugaban kasa Janar Sani Abacha

Allahu Akbar! Masu iya magana na cewa shekara kwana, a ranar Larabar makon jiya ce marigayi Shugaban kasa Janar Sani Abacha ya cika shekara 18 da rasu