Uncategorized

Uncategorized

Tawaye A Majalisun Tarayya: Ya kamata talakawa su fara daukar mataki

Har yanzu talakawan Najeriya ba su gama fita daga daurewar kai game da abin da ya faru ko yake ma cikin faruwa a majalisar kasa ba, inda kiri-da-muzu

Matsalolin Najeriya: Taya ni mu gyara

A kwanakin baya ne shahararren mai kudin duniyar nan dan kasar Amurka ya ba da shelar cewa yana gaf da shigowa Nahiyar Afirika domin ya agaza mata ta

Juyin juya-hali daga Allah babu hayaniya ba zubar da jini (2)

Ina da yakinin wannan juyin juya-hali ya samu ne sakamakon yadda muka yarda cewa abubuwa sun tabarbare Najeriya tana bukatar komawa kan gwadabe na gas

Gudunmuwa ga Gwamna Masari

Da farko ina yi wa sabon gwamna Aminu Bello Masari murna da maraba da shiga gidan Gwamna, wani buri da ya dade a zuciyarsa. Kowa ya san an sa wa jihar

Zaben Shugaban Majalisar Katsina: Gwamnatin APC ta fara saka da mugun zare

Chanji. Shi ne kalmar da jam’iyyar APC ta rika yakin neman zabenta da shi..A kawo canji shi ne abin da aka rika ikirarin za a yi idan an kafa gwamnati