Uncategorized

Uncategorized

Kudin tashar Mambilla: An ba da belin tsohon ministan lantarki kan N10bn

Ana zargin Saleh Mamman da wawure kadaden aikin tashoshin wutar lantarki na Mambilla da na Zungeru

HOTUNA: Yadda ake aikin ceto daliban da makaranta ta rushe da su a Jos

Ga hotunan yadda ake gudanar da aikin ceton da ake gudanarwa a wajen bayan aukuwar iftila’in a safiyar Juma’a.

Mahara sun kashe mutane 2 sun sace 19 a Kaduna

’Yan bindiga sun aika mutane biyu lahira a kauyen Dagwarga, tare da yin garkuwa da wasu 19 a Maraban Walijo a Karamar Hukumar Kachia a Jihar Kaduna

An kama ’yan talla da ke kai wa ’yan bindiga bayanai

Dubun ’yan matar da ke tallar zuma ta cika ne bayan sojoji sun kama wani mai yi wa ’yan bindiga bayanai

Auren jinsi: Hisbah na bincikar jami’inta a Kano —Daurawa

Jami’in Hisbah da ya halarci taron kungiyar LGBTQ ya yi kira da a ba su dama tare da kare hakkokin mambobinsu