Matsalolin Arewa: Da dangari ake cin gari
Hakika ko shakka babu duk wanda ya sanya tabaraun hangen nesa, ya kalli yankin Arewa, ya san babu wanda ya kirkira wa yankin Arewacin Najeriya mummuna
Uncategorized
Hakika ko shakka babu duk wanda ya sanya tabaraun hangen nesa, ya kalli yankin Arewa, ya san babu wanda ya kirkira wa yankin Arewacin Najeriya mummuna
Tun bayan kaddamar da juyin mulkin Jamhuriya ta farko a 1966. Ta bayyana a fili karara game da makirci da kutungwilar da aka shirya domin ruguza arewa
Haduwar jam’iyyun adawa domin kawar da mulkin PDP na zalunci a Najeriya, mataki ne da ya dace, wanda tuni ya kamata a yi shi. Amman akwai wajibcin yin
Anyi siyasa ta kishin kasa da al’umma, mulkin tsaro na rayuka, lafiya, dukiya, mutunci da addinin kowa da kowa. A lokacin su Dr. Nmandi Azikwe, Alh. S
Tun daga shekarar 1999 dundumin siyasa ya baibaye mutanen Jihar Zamfara, har ta kai ga al’umma ta rasa yadda za ta kare ra’ayinta. Bisa la’akari da wa