Uncategorized

Uncategorized

Ina mafitar tabarbarewar ilimi a Arewa?

Tabarbarewar ilmi ta shafi ko’ina a kasar nan, amma fa ta fi illa a Arewa. Mutum zai iya gane haka ne idan ya kalli yawan dalibai ‘yan Arewa da ke man

Matsalolin Arewa: Da dangari ake cin gari

Hakika ko shakka babu duk wanda ya sanya tabaraun hangen nesa, ya kalli yankin Arewa, ya san babu wanda ya kirkira wa yankin Arewacin Najeriya mummuna

Makarkashiyar durkusar da Arewa

Tun bayan kaddamar da juyin mulkin Jamhuriya ta farko a 1966. Ta bayyana a fili karara game da makirci da kutungwilar da aka shirya domin ruguza arewa

Hadin kai zai kawo wa ’yan adawa rinjaye a zaben 2015

Haduwar jam’iyyun adawa domin kawar da mulkin PDP na zalunci a Najeriya, mataki ne da ya dace, wanda tuni ya kamata a yi shi. Amman akwai wajibcin yin

Siyasar Najeriya ko saye da sayarwa?

Anyi siyasa ta kishin kasa da al’umma, mulkin tsaro na rayuka, lafiya, dukiya, mutunci da addinin kowa da kowa. A lokacin su Dr. Nmandi Azikwe, Alh. S