Yadda ya kamata rayuwar Kirista ta kasance
Kun ji an fadi, ka yi kaunar makwabcinka, ka ki magabcinka: amma ni ina ce muku, Ku yi kaunar magabtanku, kuma wadanda su kan tsananta muku, ku yi mus
Wa'azin Kirista
Kun ji an fadi, ka yi kaunar makwabcinka, ka ki magabcinka: amma ni ina ce muku, Ku yi kaunar magabtanku, kuma wadanda su kan tsananta muku, ku yi mus
“Kada ku bata; ba a yi wa Allah ba’a ba: gama iyakar abin da mutum ya shuka, shi za ya girbe. Gama wanda ya shuka ga jiki nasa, daga wurin jiki za ya
Mutum ya rasa matsayinsa a gaban Allah. Allah Yana da kyakkyawan shiri domin jin dadin mutum, kafin mutum ya yi wa Allah taurin kai ta wurin kin
Idan muka tuna a makon da ya shige mun soma ganin cewa mutum ya rasa suturar da Allah Ya ba shi ne tun daga farko domin rashin biyayya, domin zunubi;
A makon da ya gabata, mun soma koyarwar a kan zuciyar mutum. Mun gane cewa lokacin da Allah Ya halicci mutum, zuciyarsa babu mugunta ko kazanta ko kad