Wa'azin Kirista

Wa'azin Kirista

Hadaya da shirin ceto (9)

A takaice wannan shi ne labarin mafarin shigar Isra’ila cikin kasar Masar.

Hadaya da shirin ceto (7)

Da suka kai wurin da Allah Ya umurce shi ya je, sai Ibrahim ya ce wa wadanda suke tafiya tare:

Hadaya da shirin ceto (6)

Wannan umarni ba mai sauki ba ne ko kadan, Ibrahim ya rigaya ya fitar da Hajaratu da Isma’ilu daga gidansa, a lokacin ne kuma Allah Ya so ya gwada shi

Hadaya da shirin ceto (5)

Makon da ya shige, mun tsaya ne a inda Allah Ya sake nanata alkawarinsa ga Annabi Ibrahim na ba shi da daga wurin matarsa Saratu;

Hadaya da shirin ceto (4)

Makon da ya shige mun yi dogon karatu daga Littafi Mai tsarki cikin – Farawa 16: 3 – 16, amma ba mu yi bincike a kai ba;