Barnar da rashin shugabanci nagari ya yi wa Najeriya a shekaru 63
Har yanzu ba a makara ba wajen gyara kura-kuran da suka dabaibaye Najeriya suka jefa ta hanlin da take ciki yanzu
Wadari
Har yanzu ba a makara ba wajen gyara kura-kuran da suka dabaibaye Najeriya suka jefa ta hanlin da take ciki yanzu
Shin me ya sa ake jin cewa kila an tsine wa Najeriya?
Mutuwa riga ce da kowa sai ya sanya ta komai matsayi ko iko.
Shin iyayen Najeriya ne suka tsine mata ta lalace haka?
Mai martaba na san kila ka manta yawancin abubuwan da ka kattaba a jaridu da dadewa a baya, amma kila ba ka manta da wannan rubutun da ka yi ba a shek