Wadari

Wadari

Ashe Turawa mutane ne? (6)

Kila yanzu wasu na iya tambayar me ya kawa ni London? Amsar ba wuya gare ta ba. Haduwa ce a birnin Kano ta tayar da zuwan nawa Ingila. Taro ne na masa

Ashe Turawa mutane ne? (5)

Ina ganin layin tasi kuwa sai na ce da direba yaya za a yi, ya ce da ni ina zuwa, na mika masa adireshin masaukina da ke Goodenough College, WC1, Meck

Ashe Turawa mutane ne? (4)

To amma kamar yadda ake cewa ‘Nasara asarar duniya’, ni sai na ji zuciyata na raya mini, ‘Nasara nasarar duniya’. Eh to nasara man tunda kuwa na tabba

Ashe Turawa mutane ne? (3)

Ba ma wani abu ne ya farkar da ni ba sai yawan motsi da kuma kalaman ‘yes what do you want’ da kuma ‘thank you’ da ‘you are wellcome’. Ganin yadda Tur

Ashe Turawa mutane ne?  (2)

Sai da na zauna bisa kujerata ne na fahimci cewa na yi aiki da tunanina na dan Najeriya ne, ba wanda ke niyyar zuwa Ingila ba, da kuwa an tafi an bar