Wadari

Wadari

Hausa da Hausawa a Doron kasa: kurungus?

Ya zuwa yanzu tambayoyi da yawa na san sun fara karakaina a zukatun masu karatu, musamman ganin cewa an fita daga fagen da aka saba da shi na nazarin

Hausa da Hausawa: Nazarin kwayar Halitta a Matsayin Kayan Tarihi (2)

Kamar yadda bincike ya nuna akwai daga cikin ’yan uwan kakannin-kakannin Hausawa wadanda suka yi zamansu a Nahiyar Afirka, ba su fita wannan bal

Hausa da Hausawa: kwayar halitta da kayan tarihi (1)

A bayananmu na baya mun nanata cewa ko kafin wannan jini na Bayajidda ko Abu Yazid ya iso kasar Hausa ya zama ‘tushe’ ko ‘asalin&rsq

Hausa da Hausawa: Hasashe, tambayoyi da neman turbar mafita (6)

Baya ga wannan dangantaka da muka gani a tsakanin jiya da yau, akwai kuma karin dangantakar da za a iya gani wadda ta kara nuna irin yadda jiya kan iy

Hausa da Hausawa: Hasashe, tambayoyi da neman turbar mafita (5)

Saboda haka za a iya fahimtar labarin Bayajidda (ko wani daga cikin ’ya’ya ko jikoki ko dakaren Bayajidda) da suka zauni wannan yanki bisa