Wadari

Wadari

Matsayin boko a kasar Hausa (5)

Shin idan muka tsayu, muka natsu, ba za mu iya cewa lallai burin ‘yan Mishan ya biya ba? Shin buri da manufar ‘yan mulkin mallaka ba su ta

Matsayin boko a Kasar Hausa (4)

 Me ya sa aka zabi wadannan kasashe? kasar Masar dai kamar yadda muka sani, kasar Musulmi. kasar Sudan kuma, kasa ce, rabi Musulmi, rabi, wadanda

Matsayin boko a kasar Hausa (3)

Kafin mu ba da wannan amsa, ya dace mu bibiyi yadda bokon ya samu gindin zama sosai a tsakanin Hausawa/Fulani/Musulmi da tsarin mulkin mallaka ya zaun

Matsayin boko a kasar Hausa (2)

Makarantar boko ta farko da Turawan Mishan suka kafa a Arewacin Najeriya ita ce ta garin Lakwaja, a 1862, ita ma ba ta kowa da kowa ba ce, an kafa ta

Matsayin Boko A kasar Hausa (1)

A wannan tattaunawa, za mu sake komawa baya ne game da matsayin ilmin boko da yadda ake kallonsa a halin yanzu a tsakanin mabambanta mutane, musamman