Wadari

Wadari

Bako da dan kasa!

Yau amsa wata tambaya da ake ta yi mini a ’yan kwanakin nan zan yi, musamman bayan na saki rahoton kwayar halittar da aka binciko game da asalina da i

Yara manyan gobe? Martani

Yau ma mun ba masu karatu damar tsoma baki ne kan batutuwan da muka tattauna a baya. A sha karatu lafiya:

Yara manyan gobe (2)

Ke nan, neman sanin inda yara ko matasanmu ke wanzuwa ba abin wahalarwa ba ne. Mun san inda suke, kama daga zauna-gari-banza zuwa ’yan tasha da banga

Yara manyan gobe?

A kullum cikin ’yan shekarun nan, kai ko in ce tun lokacin da na mike a rayuwa nake jin ana cewa yara manyan gobe, ko kuma a dinga fadar ai ku ne mata

Matar Bahaushe: Martani

Yau kamar yadda muka saba, mun zo muku da kadan daga cikin martanonin da kuka aiko game da rubutun da muka yi na MATAR BAHAUSHE. A sha karatu lafiya: